Labaran Talabijin na 05/04/18

Labaran Talabijin na 05/04/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 05/04/18 video to free learn
Saliyo ta sami sabon shugaban kasa Julius Maada Bio wanda aka rantsar a daren jiya. Sai dai yana fuskantar kalubale daga dan- takarar da ya kayar.
 

Labaran Talabijin na 05/09/2018

Labaran Talabijin na 05/09/2018 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 05/09/2018 video to free learn
An dakatar da babban Kociyan kungiyar Super Eagles ta Najeriya, Salisu Yusuf, na tsawon shekara 1 saboda ya karbi kyautar kudi daga wasu 'yan jarida da ...
 

Labaran Talabijin na 30/04/18

Labaran Talabijin na 30/04/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 30/04/18 video to free learn
Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya gana da Shugaban Amurka Donald Trump a birnin Washington a yau. An kashe wakilin BBC Ahmed Shah a wani ...
 

Labaran Talabijin na 05/03/18

Labaran Talabijin na 05/03/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 05/03/18 video to free learn
Ayarin motoci dauke da kayan agaji ya isa Gabashin Ghouta, a Syria, a karon farko tun bayan babban harin da dakaru masu goyon bayan gwamnati suka ...
 

Labaran Talabijin na 02/05/18

Labaran Talabijin na 02/05/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 02/05/18 video to free learn
Shugabanni a jamhuriyar tsakiyar Afirka na yin kiran a kwantar da hankali, bayan hallakar mutane akalla 16, a artabu a ciki da kewayen wata coci. Kwamitin da ...
 

Labaran Talabijin na 05/04/17

Labaran Talabijin na 05/04/17 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 05/04/17 video to free learn
Shugaba Trump na Amurka yayi allawadai, sannan an yi musayar Kalamai a MDD, bayan harin makamai- masu guba da ake zargin an kai cikin Syria a jiya.
 

Labaran Talabijin na 27/08/18

Labaran Talabijin na 27/08/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 27/08/18 video to free learn
Wani rahotan Majalisar dinkin duniya ya zargi manyan sojojin Myanmar, da aikata munanan laifukan Yaki akan Musulmi 'yan Rohinja, da kuma wasu 'yan ...
 

Labaran Talabijin na 05/06/18

Labaran Talabijin na 05/06/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 05/06/18 video to free learn
An yi jana'izar wasu daga cikin mutane 69 da aka tabbatar sun hallaka, a sakamakon mummunan aman wutar dutsen Fuego a Guatemala. Bayan karin kashi 10 ...
 

Labaran Talabijin na 23/05/18

Labaran Talabijin na 23/05/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 23/05/18 video to free learn
Rahotanni daga Najeriya sun ce an sace akalla mutane 45 a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna. Rikicin diplomasiyya na dada kamari tsakanin Amirka da ...
 

Labaran Talabijin na 05/07/18

Labaran Talabijin na 05/07/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 05/07/18 video to free learn
Bisa dukkan alamu, jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya na fuskantar baraka, bayan wani bangare ya balle, 'yan watanni kafin babban zaben kasar. Hukumomin ...
 

Labaran Talabijin na 06/08/18

Labaran Talabijin na 06/08/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 06/08/18 video to free learn
Rundunar sojin Najeriya ta ce Dakarunta sun kama wani jigo a kungiyar Boko Haram, wanda take nema ruwa a jallo. Shugaban Sudan ta Kudu da jagoran ...
 

Labaran Talabijin na 17/05/18

Labaran Talabijin na 17/05/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 17/05/18 video to free learn
Hukumar lafiya ta Duniya na kara daukar matakan yaki da Ebola yayin da cutar ta bazu zuwa wani birni a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo. Akwai rahoto na ...