Labaran Talabijin na 02/05/18

Labaran Talabijin na 02/05/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 02/05/18 video to free learn
Shugabanni a jamhuriyar tsakiyar Afirka na yin kiran a kwantar da hankali, bayan hallakar mutane akalla 16, a artabu a ciki da kewayen wata coci. Kwamitin da ...
 

Labaran Talabijin na 02/01/18

Labaran Talabijin na 02/01/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 02/01/18 video to free learn
Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau, ya fito a faifan bidiyo inda yace kungiyarsa ce ta kai hare-haren da aka gani a arewa maso gabashin Najeriya.
 

Labaran Talabijin na 28/02/18

Labaran Talabijin na 28/02/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 28/02/18 video to free learn
Miliyoyin 'yan Yemen, musamman kananan yara, na fuskantar bala'in yunwa yayinda aka shiga shekara ta uku a yakin basasar kasar. Za mu kuma ga kasuwar ...
 

Labaran Talabijin na 02/02/18

Labaran Talabijin na 02/02/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 02/02/18 video to free learn
An yi zanga-zanga a birnin Nairobi na Kenya, bayan hukumomi sun kama wani lawya na bangaren adawa, tare da cigaba da rufe wasu gidajen talabijin 3.
 

Labaran Talabijin na 02/04/18

Labaran Talabijin na 02/04/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 02/04/18 video to free learn
Daya daga cikin fitattun masu fafutikar yaki da mulkin wariyar launin fata a Afrika ta Kudu, Winnie Mandela, ta rasu, tana mai shekaru 81. Jama'a a Senegal na ...
 

Labaran Talabijin na 02/03/18

Labaran Talabijin na 02/03/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 02/03/18 video to free learn
An kwashe gawakin mutane akalla 6 da aka kashe a wani hari da ake kyautata zaton 'yan Boko Haram ne suka kai a a garin Rann na jihar Bornon Najeriya.
 

Labaran Talabijin na 02/08/18

Labaran Talabijin na 02/08/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 02/08/18 video to free learn
Sojoji na sintiri a Zimbabwe yayinda 'yan kasar ke dakon sakamakon hukuma na zaben shugaban kasa da ake jayayya a kansa. Sai dai jagoran 'yan adawa, ...
 

Labaran Talabijin na 19/02/18

Labaran Talabijin na 19/02/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 19/02/18 video to free learn
A Zimbabwe, dubun dubatar jama'a sun halarci addu'o'in tunawa da marigayi Morgan Tsvangirai, tsohon madugun 'yan adawan kasar. BBC ta kaddamar da ...
 

Labaran Talabijin na 08/02/18

Labaran Talabijin na 08/02/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 08/02/18 video to free learn
A maimakon irin rahotannin da muka saba gabatar maku a shirin, a yau rahoto daya ne, na musamman, daga Najeriya a kan yadda 'yan Boko Haram ke tilasta ...
 

Labaran Talabijin na 09/02/18

Labaran Talabijin na 09/02/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 09/02/18 video to free learn
Kungiyar Boko Haram ta kama mata dayawa a gwagwarmayar da take yi ... wasu sun samu sun kubuta ... to amma a yanzu kuma suna fama da tsangwama ...
 

Labaran Talabijin na 20/02/18

Labaran Talabijin na 20/02/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 20/02/18 video to free learn
Wani yunkuri da sojojin Najeriya suka yi na kama shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau, ya gamu da cikas. Asusun kula da kananan yara na UNICEF ya ce ...
 

Labaran Talabijin na 15/02/18

Labaran Talabijin na 15/02/18 Video watch and learn with MP4,3GP format.You can watch online Labaran Talabijin na 15/02/18 video to free learn
Cyril Ramaphosa ya maye gurbin Jacob Zuma a matsayin sabon shugaban kasar Afrika ta kudu. 'Yan Zimbabwe , na makokin fitaccen jagoran 'yan adawa ...